Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - ABNA - ya habarta cewa: iyakar Chezabeh da ke lardin Khuzestan na daya daga cikin kan iyakokin da maziyartan Arbaeen Husaini As ke tsallakawa domin shiga kasar Iraki, jerin gwanon Tantitunan Iran da Iraki suna hidima a bangarorin biyu na kan iyakar Chezabeh da ke kewaye ga Maziyartan Arbaeen din Imam Husaini As. Hoto: Sajjad Zahiri

14 Satumba 2022 - 03:44